1/6
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 0
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 1
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 2
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 3
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 4
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 5
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Icon

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

Abrahamjr
Trustable Ranking IconFiable
1K+Téléchargements
3.5MBTaille
Android Version Icon4.1.x+
Version Android
5.2(18-08-2021)Dernière Version
-
(0 Avis)
Age ratingPEGI-3
Télécharger
DétailsAvisVersionsInfo
1/6

Description de Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa;

Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan Matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ?

AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193 .

Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan, Allah ne ma fi sani.

Dr. Jamilu Zarewa.

kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode.

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki - Version 5.2

(18-08-2021)
Autres versions

Il n'y a pas encore de commentaires ou d'évaluations ! Pour être le premier, veuillez

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki - Information APK

Version APK: 5.2Package: com.andromo.dev701988.app885662
Compatibilité Android: 4.1.x+ (Jelly Bean)
Développeur:AbrahamjrAutorisations:4
Nom: Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai CikiTaille: 3.5 MBTéléchargements: 5Version : : 5.2Date de sortie: 2022-12-16 19:38:29Écran mini: SMALLCPU pris en charge:
ID du package: com.andromo.dev701988.app885662Signature SHA1: D1:BD:B5:9A:D3:FC:4F:E9:A4:13:1E:4B:90:0A:2C:9F:90:F3:FA:53Développeur (CN): AndroidOrganisation (O): Google Inc.Localisation (L): Mountain ViewPays (C): USÉtat/ville (ST): CaliforniaID du package: com.andromo.dev701988.app885662Signature SHA1: D1:BD:B5:9A:D3:FC:4F:E9:A4:13:1E:4B:90:0A:2C:9F:90:F3:FA:53Développeur (CN): AndroidOrganisation (O): Google Inc.Localisation (L): Mountain ViewPays (C): USÉtat/ville (ST): California

Ancienne Version de Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

5.2Trust Icon Versions
18/8/2021
5 téléchargements3.5 MB Taille
Télécharger
appcoins-gift
Jeux BonusGagnez encore plus de récompenses !
plus